Egg in2 egg
Steps
- 1
Ki dafa ƙwai bayan ya dahu ki sauke ki ɓare.
- 2
Ki zuba taruhu,albasa,maggi,curry acikin ruwan ƙwai ki kaɗa.
- 3
Ki tankaɗe flour kisa maggi da garin tafannuwa ki motsa.
- 4
Ki dinga ɗaukan dafaffan ƙwanki kina sawa acikin ruwan ƙwai in ya game jikinsa saiki cire ki maida cikin flour ɗinki ki shafeshi da ita.
- 5
Zaki cire acikin flour ki maida cikin ruwan ƙwai saiki sa a mai ki soya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Palak Paneer Paratha (Cottage cheese stuffed Spinach Flatbread)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Jhansi
-

Instant Paddu/Paniyaram/Appe/Suji Appe
Ameya Bhat
-

Shilpa Shah
-

Ameya Bhat
-

Sampada Shrungarpure
-

Vidyutaa Kashyap
-

Persian Bereshtook (Chickpea Flour Sweet) with Chocolate
Fateme Persian Kitchen
-

Sarvat Hanif
-

Chicken Spaghetti with Bacon, spinach, tomato, & mushrooms
Jessica Johnson
-

Leelumae
-

Bacon Split Pea Soup (Instant Pot)
Chef Weird Beard
-

Chef Mommy Nessa
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Fatima
-

Aromatastic ❤
-

Kehkashan Siddique
-

Gurleen Kaur
-

Raghini Phad
-

Em Jayc
-

Afrah's kitchen
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8848538











Comments