Kunun gyada Kasai da chicken soup
Aysha Zanna Boguma @cook_16271460
Kunun gyada Kasai da chicken soup
Steps
- 1
Zaki fere doya kidaura a wuta idan yadahu sai ki sauke kiwanke kiyanka shape din da kikeso
- 2
Chicken soup ki Wanke kazanki kisa a tukunya ki yanka albasa da jajjagen attaruku da kayan kanshi da citta sai su Maggi idan yakusan dahuwa sai kiyankamasa green pepper
- 3
Kosai kigyara wake ki wanke kizuba albasa da danyen tattasai da attaruku a nika sai saka spice sai jefawa a mai
- 4
Kunun gyada gyada alkama sugar kidafa alkama da farko ki ajiye sai ki tace gyadarki idan yadahu kisa alkama sai kisamu kindrmu da ndalayi kidauredashi.
Similar Recipes
More Recipes
-

🍅 Ruby Crown Pav Bhaji Masala Rice | No Onion, No Garlic
Krishna Dholakia
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Gabriel Ivarsson
-

John Clark
-

Bethica Das
-

Couscous and Vegetable Soup 🍲🍲
Nana Aliyu
-

Brandy T.
-

Christina
-

So Yummy
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Nora Perry
-

shalimba
-

Zuhair Jas
-

preeti sathwara
-

Lipika Dalai
-

Hira Naz
-

Culinary Adventures
-

Mamu
-

Saaderh
-

Abiha Naqvi
-

White sauce pasta with mash ptatos#cookpad pakistan
Amna Atiq (Professional Chef)
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8859323










Comments