Girki yana daga cikin abubuwan danikeso n matukar iya tun ina yarinya,saikuma allah yasa naci karo da wannan shafi na cookpad,shiyasa banyi kasa aguiwa b nayi register aciki ina godiya nakuma ji dadin kasancewa aciki sosai