Umarnin dafa abinci
- 1
D farko zaki markada kayan miyanki hade da tafarnuwa d yar citta dan intayi yawa tans bata miya sama sama kamar jajjage saiki yanka albasa ki aje gefe
- 2
Bayan nan saeki dan tafasa kifinki dakin sashi aruwa ruwan na tausa ki maxa ki cire ki tsameshi ki zare kayar karki mashi yanda zai rugurguje ki ajeshi gefe
- 3
Saeki dora kayan miyanki awuta dasun tafaso ki fitarda tsami inkika tabbatar bb tsami amiyar saiki xuba mai
- 4
Ki zuba sauran kayan kamshinki kisa magi d gishiri kibar miyar idan t dauko soyuwa saeki zuba kifinki ki motsa
- 5
Ki rufeta dama kin kinsama kifin lemon tsami saboda kar yayi karni daganan saeki xuba albasa ki barta harta soyu minti goma ki sauke, aci lpy😊🥰
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15317640




sharhai (3)