Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki tankade fulawanki ki xuba madara da suger akai ki gauraya kixuba mai shima ki gauraya su tare xakiga sun kama kansu
- 2
Seki samo ludayinki ma dai-daici kina sawa aciki ki dan danna kicire shape din ludayin, kidauko baking try dinki kisa pepper akai kina jerasu daga nan seki sa a oven dinki xuwa 10 minutes in yayi se ki sauke
- 3
Xakuma ki iya gasashi da a wuta haka da kasa kokuma kikai gidan biredi su gaso maki. Yana iya kaiwa 1mnth be yi komai ba ki gwada 'yar uwa.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10611609




sharhai