Soyayyen dankalin hausa da Miya da plantain
Umarnin dafa abinci
- 1
A bare dankalin da plaintain sai a yanka yadda akeso
- 2
A wanke a tsane ruwan a sa gishiri kadan a gauraya
- 3
A dora mai a wuta in ya fara zafi a sa albasa dan kadan
- 4
In albasar tayi brown sai a debe a zuba su dankalin da plantain
- 5
In ya soyu a kwashe a matsami. Aci da miya ko sauce kamar yadda nayi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10615720




sharhai