Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na wanke garin rogo saboda datti su fita na tsiyaye ruwa na ajiye shi a gefe
- 2
Na tankada garin alabo na na gyara kyan miya na jajjaga dukansu na dauko wannan garin rogo na hada da alabo na juye kayan miya a ciki na hada ina juya shi kamar haka
- 3
Da na gama mixing shi na dandana shi naji komai yayi dai dai na fara tabawa kamar haka duka haka na taba su har na gama na soyashi a cikin mai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11585309







sharhai