Sandwich
ina kwadayi narasa me zanyi se kawai nayi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12768253

ina kwadayi narasa me zanyi se kawai nayi
ina kwadayi narasa me zanyi se kawai nayi
ina kwadayi narasa me zanyi se kawai nayi
ina kwadayi narasa me zanyi se kawai nayi
Da farko na soya sardine da albasa da attarugu da maggi curry
Sena dauki bread daya nasa sardine din dana hada se nasa baked beans
Sena daura wani bread din haka
Haka nayi harna gama
Dana gama sena yanka tsakiyan
An kwafa!
More Recipes

sharhai