Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki hada su wakenki kikai Anika yayi laushi
- 2
Saiki tankade kisa kuka kisaka kanwa kadan Saiki kwaba da ruwan dumi in ruwan ya tafasa
- 3
Saiki diga inya nuna Saiki sauke Saiki zuba Masa ruwan sanyi adauraye
- 4
Sai atsame shi saka Masa sauran kayan hadinsa gashinan yanda yayi aci Dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13171014





sharhai