Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15637070

Zaki daura pan akan wuta saiki saka sugernki kibarshi ya narke amma wuta kadan zaki saka sabida kar ya kone,saiki saka gyadarki ki juya sosai saiki sami tare dinki ki shafa masa mai saiki juye aciki
Inyayi sanyi saiki kakkar yashi
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)