Vegetable white rice
Inasan wannan shinkafa sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki daura ruwa Dede Wanda ze dafa maki shinkafan
Idan ya tafasa seki zuba gishiri - 2
Ki wanke shinkafan ki zuba tare da peas sbd shi yanada tauri
Ki rufe idan ya kusa nuna seki zuba carrots da green beans
Ki bar ruwan y Gama tsotsewa - 3
Sannan ki sauke ki kwashe a flask
- 4
Zaki iya ci da miyan stew, source,ko Mai da yaji
- 5
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16344667





sharhai