Awara mai nama da kwai

KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
Awara mai nama da kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga abubuwan da ake bukata anan, awara din mutum zai iya yankata duk yadda yakeso
- 2
Minced meat din za'a saka masa maggi da sauran kayan kamshi tareda albasa, sai asaka a tsakiyar awarar kamar haka, sai a dauko dayan wanda aka yanka a dora asaman minced meat din dan arufe.
- 3
Sai a tsoma acikin ruwan kwai kamar yadda ake gani
- 4
Sai asaka acikin mai, idan ya soyu sai ajuya dayan gefen kamar yadda kuke gani.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16391481









sharhai (3)