Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fere dankali kiyankata yadda kikeso sekiwanke kisa gishiri kisoya
- 2
Se kifasa koyi a bowl kisa albasa, attaruhu, carrot, tsire, Dandano,kayan kanshi ki kada ki ajiye agefe
- 3
Sekidauko dankalinki soyayye kisa a abun suya kisa Mai kadan se kidauko ahadin koyinki kiyaryada akai sekinajiyawa har koyin yasoyu shikenan kingama aci dadi lfy.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16415930








sharhai (2)