Spaghetti jolof

HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
Nadafa wannan ne lkcn Shan ruwa naji Ina sha'awan taliya
Spaghetti jolof
Nadafa wannan ne lkcn Shan ruwa naji Ina sha'awan taliya
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko ki jajjaga kayan Miya sannan ki daura Mai idan yyi zafi ki zuba kayan miyan ki soya
- 2
Idan y soyu seki dauko ruwan zafi ki zuba cup Daya da kadan
- 3
Kisa Maggi,onga,ajino,curry, etc
- 4
Ki rufe tukunyan ki barshi y tafasa
- 5
- 6
Ki rufe tukunyan ki barshi y tafasa
- 7
Ki gauraya sannan ki rufe ki barshi yanuna na tsawan minti 10_15
- 8
- 9
Idan y tafasa ki raba taliyanki Kashi hudu sannan kisa Kashi Daya (1/4)
- 10
Ki gauraya sannan ki rufe ki barshi yanuna na tsawan minti 10_15
- 11
Idan ya nuna seki sauke aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16486429




sharhai (4)