CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Fried Rice
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Fried Rice ainihin hoton girkin

Fried Rice

Maryam Abdullahi
Maryam Abdullahi @maryammamu

Fried Rice

Maryam Abdullahi
Maryam Abdullahi @maryammamu
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Shinkafa
  • Green pepper
  • Green Beans
  • pieceGreen
  • Fried rice spices
  • Garlic and ginger
  • Carrot
  • Maggie chicken Know
  • Magi ajino
  • Curry da thyme
  • Gishiri
  • Ruwan tafasar nama
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiyi parboiling din shinkafarki sai kidan saka Mata curry wajen tafasan.

  2. 2

    Zaki tafasa namanki da kayan kamshi da tafarnuwa da jinja ki saka Magi iya yadda kike so da gishiri.

  3. 3

    Zaki yanka kayan lambunki yadda kikeson su tare da albarsa.

  4. 4

    Zaki aza Mai atukunya sai ki saka albasa da garlic da ginger ki soyasu Sama sama Kada ki Bari su kone sai ki kawo ruwan tafasan namanki da kika tafasa sai ki zuba.

  5. 5

    Sai kisaka fried rice spices dinki ki saka Magi dasu curry sai ki juya sai ki Kara ruwa ta yadda shinkafan Zata samu ta dahu dai dai yadda kike bukata kibar ruwan ya tafasa.

  6. 6

    Saiki dauko shinkafanki kizuba aciki ki juya
    Ki kawo su carrot da green piece kizuba Duka kayakin da kika yanka Saman shinkafar sai ki Dan juyasu kadan Sudan hade da shinkafan Amman ba Duka ba saiki rufe ta sosai

  7. 7

    Idan ta dahu yadda kike sonta saiki sauke shikenan fried rice dinki ta kammala. 😋

    Fried Ricematakin girki7 hoto
    Fried Ricematakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Maryam Abdullahi
Maryam Abdullahi @maryammamu
rannar November 12, 2022 20:51

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Fried Rice

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Yam ball with micemeat
  2. Danbun shinkafa and pepper chicken
  3. Special toasted bread
  1. Danbun shinkafa and pepper chicken
  2. Special toasted bread
  3. Indomie da plantain
  4. Soyayyar ayaba
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16513417
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close