Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa yanka kwai da kwai da ko wanne irin shape a keso
- 2
Sai a saka mishi Maggie da gishiri
- 3
Idan mai yayi zafi sai a zuba ciki a soya
- 4
Zaa jajjaga tarugu tattasai da albasa
- 5
Zaa soya jajjagen idan ya soyu a sa curry, maggi, light soy sauce da chilli sauce
- 6
Sai a zuba kwai da Kwan da aka soya a motsa shi da kyau, kwai da kwai mu ya kammala 😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16736619











sharhai