Vegetable tortilla Wrap

Maman jaafar(khairan) @jaafar
#lunchbox diyarta karama tanaso wrap yawanci inda zataje school kuma yanada sawki yi
Vegetable tortilla Wrap
#lunchbox diyarta karama tanaso wrap yawanci inda zataje school kuma yanada sawki yi
Umarnin dafa abinci
- 1
Na hada lettuce, carrot, cucumber, da dafafe egg nasa mayonnaise da gishiri kadan na hadesu, kina iya sa tomato da albasa, sabida batasonsu shiyasa bansa ba
- 2
Sai na dawko tortilla wrap nasa mayonnaise kadan a kanshi sana na zuba hadin salad din na linke
- 3
Na gasa a frying pan, daya gasu sai nasa a foil na rufe
- 4
NASA ciki lunch box dinta na hada mata da drinks da apple nasa ciki lunch bag
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16739286















sharhai (4)