Pepper soup na kayan ciki
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara wanke kayan cikin sosai sai kin kula domin kayan ciki Yana bukatar kula wajen wankewa
- 2
Sai ki daura akan wuta kiyanka albasa da garlic da Maggi da species duk ki zuba sai ki rufe ya nuna sosai
- 3
Sannan ki Kara yanka albasa kanana ki zuba idan yayi sai ki sauke,Zaki iya ci da bread ko shinkafa dadai sauransu
- 4
Idan ya nuna sai ki zuba kayan miyarki da kika gyara ki zuba duk abunda kike bukata sai ki rufe
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16741621





sharhai