Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16741862

Dafarko zaki soya kayan miya trida kifi sai kikawo gyada kisaka
Sai Mai tafito sai kizuba ruwa tarida kan dan dano kifufin inya dausa
Sai kikawo zogala da albasa da cori kizuba ki ragi wuta kibarshi yayita daduwa.
An kwafa!
More Recipes

sharhai