Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na fara dafa cowleg dina da kayan ciki na tsane na ajiyesu gefe
- 2
Sana na wanke goat meat nasa curry, thyme, coriander powder, cumin powder, maggi na zuba ruwa sana na dora kan wuta na barshi har seda ya nuna
- 3
Sana na zuba cowleg da kayan ciki
- 4
NASA jajage albasa, attarugu peper, garlic, ginger, sana nasa crayfish, maggi
- 5
Peper soup spices na kara ruwa na barshi ya nuna ma 10mn sai na sawke, shikena
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16759754


















sharhai (2)