CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dan-wake
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dan-wake ainihin hoton girkin

Dan-wake

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116

#Dan-wakecontest.Akoda yaushe ina mutukar kaunar dan wake shiyasa nake yawan yinsa , amma kuma nafi san na hadashida salak yana min dadi sosai

#Dan-wakecontest.Akoda yaushe ina mutukar kaunar dan wake shiyasa nake yawan yinsa , amma kuma nafi san na hadashida salak yana min dadi sosai

Kara karantawa

Dan-wake

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116

#Dan-wakecontest.Akoda yaushe ina mutukar kaunar dan wake shiyasa nake yawan yinsa , amma kuma nafi san na hadashida salak yana min dadi sosai

#Dan-wakecontest.Akoda yaushe ina mutukar kaunar dan wake shiyasa nake yawan yinsa , amma kuma nafi san na hadashida salak yana min dadi sosai

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

mintuna arba in
mutum daya
  • Flour gwangwani biyu
  • Ruwan kanwa ungurnu
  • Baking powder kadan
  • Yajin barkono
  • Salak
  • Gurji
  • Albasa
  • Dafaffaen kwai daya
  • Man kuli
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

mintuna arba in
  1. 1

    Dafarko na tankade flour na zuba kuka da baking powder kadan(abinda ya sa nasaka baking powder dan yayi kyau yayi laushi)san nan na gauraya.

    Dan-wakematakin girki1 hoto
  2. 2

    Bayan nan sai na zuba ruwan kanwa na kwaba ya hade jikinsa sannan na ajje, na dora ruwan zafi.

    Dan-wakematakin girki2 hoto
  3. 3

    Bayan ruwan ya tafasa sannan na dauko kullin ina tsoma hannuna a ruwan kanwa ina diban kullin ina jefawa.da na gama sai na dauko murfi na rufe amma na dan zame bakin murfin yadda inya tafaso bazai zubeba.

  4. 4

    Na bashi wuta ya dahu sosai in ya dahu zaku ga ya taso sama sannan na kwashe a ruwan sanyi.

    Dan-wakematakin girki4 hoto
  5. 5

    Na wanke salak din da gishiri kamin na yankashi.(amfanin hakan dan duk in da kwaro ko kasa su fita daga jiki) sannan na yanka na kara wankewa,na tace shi a mataci.na yanka gurji da kwai da albasa don ya kara dandano

    Dan-wakematakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
rannar June 24, 2019 23:25

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
August 24, 2021 08:29
@cook_13832116 dagani kun sha dadin ku gashi kin jima baki saka mana girki ba 😀
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dan Wake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Alkubus na flour
  2. Dan wake
  3. Faten Dankalin Turawa
  4. Irish pudding sausage
  5. Special Danwake
  1. Paten couscous da wake
  2. Indomi
  3. Dan waken gargajiya
  4. Fried Macaroni
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9447588
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close