
Aunty nayi fa 😍😍, I served mine with shredded mutton sauce, yayi dadi ba'a magana 😋😋😋


Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
kaikaikai masha Allah harda irin sauce din nan ta albasa me dadi 😋😋

Amina Sidi (Mrs) @AminaSidi123
@Jamitunau 😍😍🤝🤝, yawwa Dan Allah Aunty ya zan rege acca? Ina son in gwada dambun ta, ance min tanada kasa

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ay nan aiki yake amma akwai me kyau fa kuma kala 2 ce akwai fara akwai ja 😀
