Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
Nagode kwarai wannan recipe nayi amfani da wannan kuma naji dadinshi duk da na kara cabbage sannan nasa mai a maimakon butter sabida banda ita,Amman abun yayi dadi sosai kuma kowa yaji dadinsa mussanman ma yaron maison a cenza mishi abincin zuwa makaranta..