Mincemeat Puff-Puff

Yummy Ummu Recipes
Yummy Ummu Recipes @cook_25516869

Nayi Girkin nan ne Sabida Me gd, Kasancewar ma,abocin son Nama ne

Tura

Kayan aiki

50 Minutes
3 yawan abinchi
  1. Garin farar shinkafa ta tuwo
  2. Sugar
  3. Biking soda
  4. Madarar gari
  5. Butter
  6. Flavor
  7. Nikekken Nama
  8. Albsa
  9. Attaruhu
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

50 Minutes
  1. 1

    Na Kai Nikan Farar shinkafa ta dawo gari Kaman flower Sannan na tankade

  2. 2

    Sena juye Garin shinkafar a roba Sannan nasa Butter,Madara,sugar,baking soda da flavor.sena jujjuya su,Sannan na yayyafa ruwa kadan Naita juya su Har Seda ya Hade jikin sa.

  3. 3

    Na samu mincemeat na Goga masa Albasa da Attaruhu Sena Dora shi a wuta na Dan xuba mai Na jujjuya Sannan nasa maggi,se nasa curyy daga karshe se na sauke,bayan ya nuna.

  4. 4

    Sena dakko Kwabin na dan fakada shi se na Evo naman Nasa a tsakiya Sannan na Mulmulashi na rufe Naman.

  5. 5

    Wannan suyar tana bukatar mai da yawa,ni a tukunya Nake soyawa Yadda xe nutse a man Sosai,yadda suyar xata yi kyau.

  6. 6

    Girkin nan yayi dadi sosai Don Me gida yaci da yawa,yana ta Santi,Yace Abinda yafi birgeshi ciki Gishiri_Gishiri wajen kuma Sugar.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Yummy Ummu Recipes
Yummy Ummu Recipes @cook_25516869
rannar

Similar Recipes