
Na wanke kifi na Dora tukunya a kan wuta na dan xuba mai digo daya na xuba markadadden kayan miya sai da ya ruwan kayan miya kusa konewa sannan na xuba kayan kamshi da maggi da kori da daddawa na xuba ruwa kadan na rufe bayan ya tafasa na xuba kifi na kara rufewa bayan minti biyu na yanka albasa slice na xuba bayan minti goma na sauke

