Kayan aiki

  1. Kifi
  2. Attarigu da tattasai da albasa
  3. Dankalin turawa
  4. Daddawa
  5. Ruwa
  6. Citta da curry
  7. Kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko ki wanke kifinki da ruwan lemun tsami da gishiri ki kankare glass din bayan fess

  2. 2

    Kizuba ruwa a tukunya sannan kisa jajjagen ki tareda da Maggi curry da citta
    Already kin fere dankali kin yanka kanana
    Seki zuba kifinki ki rufe

  3. 3

    Ki yyanka albasa slice ki zuba aciki idan kifin ya nuna

  4. 4

    Seki bar albasan ya turaru akai
    Shikenan kifinki ya nuna
    Sai kici da bread ko doya,dankali kokuma kici haka
    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes