Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Ruwa
  3. Alaihu
  4. Atarugu
  5. Albasa
  6. Maggie and species
  7. Manja ko mangeda

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki yanka doyan ki,dai dai abin da kike so kiyi,sai ki sama tukunyan ki mai kyau,ki wanka doya Ki zuba.

  2. 2

    Ki daura a wuta....In ya dahu sai ki sauke...turmin ki da tabaryan ki a wanke,sai ki zuba ki daka har sai ya daku...ki kwashe ki zuba a leda😋😋😋yayi laushe sosai

  3. 3

    Ki zuba manjan ki,ko mangeda,in yayi zafi,ki kawo kayan Miyan ki,ki zubu ya soyo da Maggie ki da species in ki,kar ki sa ruwa😋sai ki kawo gayanki ki zuba,ki juya,yadan yi mint biyu zuwa uku sai ki sauke..sai ki zuba kici😋😋

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
hanysudanesekitchen
hanysudanesekitchen @cook_23204612
on
kaduna

Similar Recipes