Fish soup with ugu leaves

Fatima Cuisine
Fatima Cuisine @cook_14580663
Kano State

I so much like this soup beacuse its very important to our body and blood 😍😍😍😍😍😍🍛🍛🍛

Fish soup with ugu leaves

I so much like this soup beacuse its very important to our body and blood 😍😍😍😍😍😍🍛🍛🍛

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

5serve
  1. Kayan miya
  2. Spices
  3. Palm oil
  4. Maggie star
  5. leavesUgu
  6. Fresh fish
  7. Dry ginger and black papper
  8. Large onion
  9. Salt optional

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke kayan miya ki cire hancin tattasai ki nika a blender yy laushi sai ki zuba a tukunya ki dafa har ruwan ya tsotse kamar haka

  2. 2

    Sai ki zuba palm oil a cikin abu ki soya sannan ki juye a cikin wannan tattasan naki ki fara soyawa

  3. 3

    Sai ki zuba albasa a ciki bayan kin yankata kanana

  4. 4

    Ki cigaba da juyawa baa so ta kama sai ki zuba maggie star

  5. 5

    Sannan ki juya ki zuba salt kadan a ciki

  6. 6

    Sai ki juya ya sosai sai ki kawo ruwa kamar rabin kofi ki zuba a cikin miyar taki

  7. 7

    Sai ki rufe ki bashi 2min sannan ki bude ki xuba ugu leaves dinki a ciki

  8. 8

    Ki barshi yayi 2to3min

  9. 9

    Sai ki kawo fresh fish dinki wankakke ki zuba a cikin wannan miyar

  10. 10

    Sai ki zuba dry ginger and black papper a ciki ki rufe

  11. 11

    Your own ugu and fresh fish soup is done and ready to serve it with your delicious spaghetti white rice and your tuwo🍛😜😜😜😜😜😜

  12. 12

    Enjoy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Cuisine
Fatima Cuisine @cook_14580663
on
Kano State
ina matukar alfahari d iya girki ina fata ubangiji ya taimakeni nazama kwararriya
Read more

Comments

Similar Recipes