CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
SAKWARA - POUNDED YAM
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
SAKWARA - POUNDED YAM ainihin hoton girkin

SAKWARA - POUNDED YAM

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Tab yau de nasan ni ba bayarba bace da kyar na daka wannan doya ita ba wani me yawa ba amma duk na gaji
Ko wa yayi ma kan shi miya 😅

Tab yau de nasan ni ba bayarba bace da kyar na daka wannan doya ita ba wani me yawa ba amma duk na gaji
Ko wa yayi ma kan shi miya 😅

Kara karantawa

SAKWARA - POUNDED YAM

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Tab yau de nasan ni ba bayarba bace da kyar na daka wannan doya ita ba wani me yawa ba amma duk na gaji
Ko wa yayi ma kan shi miya 😅

Tab yau de nasan ni ba bayarba bace da kyar na daka wannan doya ita ba wani me yawa ba amma duk na gaji
Ko wa yayi ma kan shi miya 😅

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Awa 2mintuna
2 yawan abinchi
  1. Doya me kyau 1 da rabi
  2. Ruwan zafi
  3. Kayan aiki
  4. Turmi
  5. Tabarya
  6. Ledar tuwo
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Awa 2mintuna
  1. 1

    Farko de ki tabbata doyarki nada kyau batada baki ko tsaga ki fere ki saka cikin ruwa

    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki1 hoto
    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sannan ki kara wankewa ki zuba cikin tukunya tareda ruwa masu isa

    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki2 hoto
    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Idan ta dahu ki tsaye ruwan zafin ki aje gefe ki wanke turmin ki tas

    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki3 hoto
    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Ki tabbata tana da zafi daga tukunya zuwa turmi se ki fara daka in takoma gari se ki fara zuba ruwan zafin nan da kika aje kina kirbawa

    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki4 hoto
    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Kinayi ki na jefa tabaryar ki cikin ruwan zafin nan

    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki5 hoto
    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki5 hoto
  6. 6

    Haka zakiyi tayi har tayi laushi sosai

    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki6 hoto
    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki6 hoto
  7. 7

    Chin zafin nan zaki samu leda mi kulla ko kiyi gargajiya kisa mara da kwarya

    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki7 hoto
  8. 8

    Nide a leda na kulla kuma bada miyar ganye muka ci tamu ba

    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki8 hoto
    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki8 hoto
  9. 9

    Aww bari na bude leda ku gani tayi kyau amma de zan kwana 2 kafin in kara yi 😉

    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki9 hoto
    SAKWARA - POUNDED YAMmatakin girki9 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
rannar November 28, 2022 14:12
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (12)

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
December 09, 2022 10:09
Ku barni nayi kuka na😭
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Cuscus da miyan albasa
  2. Ƙam-ƙam
  1. Cinnamon rolls
  2. Spicy Awara (Spicy tofu)
  3. Cuscus da miyan albasa
  4. Ƙam-ƙam
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16657053
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close