Danwake

Oum Nihal @cook_19099806
#OMN inada ragowar garin danwake yafi 1month yau kawai na dauko nayi amfani dashi. Kuma munji dadin shi sosai
Danwake
#OMN inada ragowar garin danwake yafi 1month yau kawai na dauko nayi amfani dashi. Kuma munji dadin shi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Na jika kanwata da ruwa wanda zai isheni kwabi. Saina tankade garina nasa kuka aciki nakawo ruwan kanwa na kwaba
- 2
Daruwa yatafasa nakawo kullina na saka daidai yanda nakeso nabarshi yadahu amma ban rufe tukunyarba sabuda inya tafaso yana zubewa
- 3
Daya dahu nakwashe nasa ragowar kayan hadina
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16687365

sharhai (2)