Miyar Ofada (Sauce)

To nidai ban ma san sunan wannan miyar ba da dadin ta ma baa magana
Munje Abuja recently aysha Adamawa ta yi mana wannan miyar ta yan gayu me dadi shine na ce nima bari in gwada amma tawa bata kai yajin ta aisha ba 😅

Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jajjaga kayan miyar ki
Tatugu tattassai albasa tafarnuwa da shambo - 2
Ki jika kifin ki ki dafa ganda
Daman naman ki soyayene - 3
Ki aza man ja da man gyada tare se ki zuba daddawar yarbawa kafin ya yi zafi sosai
Kita juyawa se ki zuba jajagenki - 4
Idan sun soyu se ki zuba maggi ganda soyyayen nama da kifi ki zuba ruwa kadan se ki rufe ya dan kara dahuwA
- 5
Da sun dan kara dahuwa se ki saka kwai ki bada mintuna kadan se ki kwashe
- 6
Masha Allah sauce dinki ta kammalla se ki nemi shinkafar ki me lafia da sobon ki me sanyi ki hada
- 7
To yaron duk da bejin magana baya cikin wannnan lamarin 😉
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (6)