Dankali, plantain da kwai

#lunchbox
Ina cikin hada kayan shan ruwa na tuna a na lunch box idea nace aa to ay wannan ko yan makaranta zasu iya zuwa da shi kuma manya ma na iya zuwa wurin aiki😋
Dankali, plantain da kwai
#lunchbox
Ina cikin hada kayan shan ruwa na tuna a na lunch box idea nace aa to ay wannan ko yan makaranta zasu iya zuwa da shi kuma manya ma na iya zuwa wurin aiki😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere dankalin ki ki yanka manya ki soya cikin mai me zafi idan ya doyu ze fara ja daga gefe kuma ya taso sama
- 2
Ki yanka plantain batareda sauke mai ba kinayi kina dubawa kada ta kone
- 3
Ki kada kwai kisaka gishiri kadan kisa mai a frying pad kadan ki soya kinayi kina juyawa kina dannawa
- 4
Inada ragowar kifin abin chin rana shima nasaka na sa a roba dede ta fita wadda bata budewa
- 5
To yan makaranta Allah ya bada saa masu aiki Allah yayi jagora amin
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (4)