Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki bare ma agwaluma bawon ta sannan ki cire diyan dake ciki
- 2
Strawberry din na na freezer yayi kankara idan kinada fresh zaki iya sakawa
- 3
Ki zjba sugar akai
- 4
Sannan misaka duka acikin blender ki niqa yayi laushi sosai don ba tacewa zamuyi ba
- 5
Se ki zuba a silicon mold din ki na popsicle
- 6
Se ki saka cikin freezer kusan awa 5 ko ya kwana a frezer
- 7
Yauwa ya kammalla nifa daman ba son agwaluma nake ba yara keso dik naga na yi wasting strawberries dina 😅
- 8
Anyways su da keso sunji dadin tsami plus tsami 😅
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16799755


















sharhai (4)