Parpesun kazar hausa

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Na dawo in yi posting sauran girki na dake draft
#ramadan mubarak
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke kazarki ki aje gefe sannan ki zuba kayan miya da duka kayan kamshi chikin tukunya ki barsu su dahu
- 2
Idan sun dahu se ki zuba kazarki ta cigaba da dahuwa
Idan tayi luguf kuma kamshi na tashi to komai yayi dede - 3
Se ki nemi Masa me zafi ayi shan ruwa da ita
Allah ya sa mudace amin
Asha ruwa lafia
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16799794






sharhai (2)