Tofu/ Awara/ kwai da kwai

Happy women’s day
Ranan mata ta duniya
#womensday #wd
Shifa yin awara ashe bama wani wuya keda shi ba idan de ka iya
Idan zaa sawo miki wake asawo me danyen haki (green) yafi yawan madara
Tofu/ Awara/ kwai da kwai
Happy women’s day
Ranan mata ta duniya
#womensday #wd
Shifa yin awara ashe bama wani wuya keda shi ba idan de ka iya
Idan zaa sawo miki wake asawo me danyen haki (green) yafi yawan madara
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tsince waken ki ki cire dauda
- 2
Amfison amfani da koren wake (green) yafi apki ki wanke akai miki nika ana dawowa kisaka manja
- 3
Sannan ki tace da kyalle me laushianfi son ki tace sau 2
- 4
Ki aza yukunya lamba 12 kizuba madarar sannan kiyi ta dahuwa ki zuba ruwan tsamin ki su dahu tare zakiga tafara clogging
- 5
Idan tukunyar ki ta dauka walillahil hamd idan bata dauka ba se ki rage ruwa ki kuma zuba sauran madarar
- 6
Kada ki bari ya dahu sosai har ya dafe baina baina de
- 7
Ki sake sakawa a kyalle ki matse ruwan amm ba sosai ba ki bari ya vire ruwan shi da kanshi
- 8
Gwara ki bar shi bisa rariya
- 9
Idan ya tsame ya huce se ki yanka shi yadda kikeso
- 10
Ki saka a fridge kina debowa kina soyawa kina jin dadi
- 11
Aw na manta idan kin jajjaga tarugu wurin dahuwa kafin ki tace zaki saka tareda vedan dinki
- 12
In kin gwada ki bamu labari 🥰
Similar Recipes
More Recipes

























sharhai (10)
Zan iyayi sharing