Garau garau

Oum Nihal @cook_19099806
Wannan abincin bashida bukatar kudi da yawa musamman awannan lokacin na rashin kudi ahannu
Garau garau
Wannan abincin bashida bukatar kudi da yawa musamman awannan lokacin na rashin kudi ahannu
Umarnin dafa abinci
- 1
Na dora ruwa awuta daya tafasa na wanke wake nazuba nabarshi yadahu sosai sannan na wanke shinkafa itama nazuba nabarsu suka nuna nasauke
- 2
Nahada salad dina naci dashi dan yafi dadi. Wannan abincin nada farin jini gashi bashida wahalar yi kuma ga kara lafiya saboda waken dake ciki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16819424





sharhai (4)