Lamba

Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Wannan girkin yarene yana dadi sosai munkoya agunsu kuma muna jarrabawa kujarraba
Lamba
Wannan girkin yarene yana dadi sosai munkoya agunsu kuma muna jarrabawa kujarraba
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jika shinkafanki awa uku koma yafi sai ki markada kinyanka karkashi ki zuba ruwan kanwa sannan sai ki jika wake ki Dan bubbugashi ki zuba achiki sai ki dama asamu leda akukkulle kaman alale sai a dafashi inyadafu zakiga ya kunburo yasoma kamshi sai achire ayanka
- 2
Anachinsa da miyar gyada ko Kuma da Mai da yaji
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16844723



sharhai