
Sharhi akan
Home made icing sugar

UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
Assalamualaikum yayi kyau amma zanyimiki karambani ana dansa corn flower kadan
rabi'a @cook_20839764
Assalamu alaikum nima zandanyi karambani idan akasa 1cup na suga anasa 1tbsp na corn flower

