Home made icing sugar

Umm Muhseen's kitchen
Umm Muhseen's kitchen @cook_20400043
Yobe State

Ina alfahari d kasancewa ta daya dg cikin Cookpad authors alhmdllh ala kullu hal

Home made icing sugar

Ina alfahari d kasancewa ta daya dg cikin Cookpad authors alhmdllh ala kullu hal

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sami sugar dinki kisa a blender Karamar wanda ake nika yaji a ciki saiki blending din sugar har sai yayi gari shknn kin kammala icing sugar dinki

  2. 2

    Kuyi girki cikin farin ciki d annashuwa taku har kullum umm muhseen's 😀

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umm Muhseen's kitchen
rannar
Yobe State
cooking is my favorite 😋
Kara karantawa

sharhai (5)

rabi'a
rabi'a @cook_20839764
Assalamu alaikum nima zandanyi karambani idan akasa 1cup na suga anasa 1tbsp na corn flower

Similar Recipes