
Sharhi akan
Wainar gero da kuli kuli

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_14446590 INASON GWADA MASAR NAN TA GERO AMMA INA GANIN ZATA YI TASTE DIN FURA ☺

hadiza said lawan @cook_14446590
basuyi taste dayaba kowanne taste dinsa daban akwaita da dadi sosai
