CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
CookpadCookpad
hadiza said lawan

hadiza said lawan

@cook_14446590
Kano Nigeria
  • Toshe

I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes

wassu
97 Ana bin 296 Mabiya
gyaran rabin fuska
  • Recipes (122)
  • Cooksnap (1)
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Bakilawa

    Fulawa Kofi • mai chikali • gwada kofi • kantu rabin kofi • sugar Kofi daya da rabi • baking powder chokali daya
    • minti 60 mins
    • mutum 5 serving
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Miyar waken suya

    Waken suya cufi biyu • Tattasai,attarubu,albasa,tumatir yadda kikeso • Manja rabin cofi • ganda yadda kikeso • bushashshen kifi yadda kikeso • nama • alaiyahu • dandano da Kayan kanshi • Kori • Gishiri • Garin tattasa
    • awa daya
    • mutum 6 serving
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Sandwich baredi mai kayan lambu

    burodi mai yanka yanka • salad yadda kikeso • kawai • tumatir • albasa manya • kokunba • butter chokali • bama chokali • garin tafarnuwa kadan • dandano biyu • bakin yaji kadan • garin albasa shima dai dai misali
    • awa daya
    • na mutum 6 servings
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Kunun farar shinkafa da madara

    kullin farar shinkafa • madarar gari chokali hudu • sugar chokali biyu
    • minti goma
    • mutum 2 servings
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Vanilla cup cake

    butter 1 simas • sugar Kofi daya da rani • kwai • fulawa Kofi • vanilla chokali • baking power chokali
    • awa daya da rab
    • na mutum 7 servings
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Dakuwa

    gwada mai gishiri Kofi hudu • aya soyayyiya Kofi daya • suga Kofi daya • chitta bushashshiya • kanin fari kadan • masoro kadam
    • mutum shida
    • awa daya
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Fatira

    fulawa Kofi hudu • dankalin turawa goma • mai Kofi hudu • dandano biyu • baking power rabin chokali
    • awa 1 mins
    • mutum 5 serving
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Wainar gero da kuli kuli

    gero kofi shida • mai kofi biyu • kuli kuli kofi biyu • yeast chikali biyu • baking powder chikali biyu
    • awa biyu
    • mutum takwas
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Kwakumeti

    kwa kwa • sugar kofi • dan kanshi kadan • tsamiya
    • awabiyu
    • mutum dayawa
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Dafadukan shinkafa da hanta

    shinkafa kofi • kayan Miya yadda kikeso • mai kofi I • hanta rabin kilo • dandano • kori kadan • kayan kanshi madaidaici • 4 • danyar chitta • albasa
    • awa 1mintuna
    • mutane 6 yawan abinchi
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Zobon kokumba da na a na a

    zobo kofi biyu • kokumba biyu • na a na a yadda kikeso • sugar yadda kikeso • kayan kanshi
    • minti talatin
    • na biyar
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Fatira da miyar awara

    fulawa kofi • mai kofi I • gishiri • kawai • attarubu goma • mumatir • albasa • 4 • dandano • kayan kanshi • baking powder 1sp • kori •
    • awa daya
    • mutane 6 yawan abinchi
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Zobo mai kayan kanshi beetroot

    zobo yadda kikeso • kaninfari kadan • kirfa balli biyu • star anas daya • sugar kofi daya • beetroot biyu • chitta danya biyu
    • rabin awa
    • mutum shida
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Wayna da miyar taushe

    farar shinkafa kofi • yeast chokali 1 • baking powder rabi • kanwa ungurnu kadan • sugar chokali 6 • mai kofi • kayan Miya • gyada kofi • kabewa yadda kikeso • dandano • kayan kanshi madaidaici • 4 •
    • awa daya
    • mutum shida
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Leman chitta

    danyar chitta uku • sugar • kankara • abin lemon kadan
    • minti 20mintuna
    • mutu 6 yawan ab
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Hadin kayan lambu da madara

    kankanar rabin kwallo • abarba rabin kwallo • ayaba gida hudu • lemon biyu • zuba chokali hudu • madarar ruwan daya • gwanda rabin kwallo
    • minti 30mintuna
    • hudu
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Dambun Kaza

    kaza guda • mai kofi • attarubu guda • 20 • kayan kanshi yaddakikeso • dandano • kori kadan • albasa
    • awa daya da rab
    • na mutum shida
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Wainar shinkafa

    farar shinkafa kofi • yeast chokali 1 • baking powder chokali I • kanwa ungurnu kadan • mai kofi • suga kadan • gishiri kadan
    • awa 2mintuna
    • mutum 6 yawan a
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Warnan yartsala da kuli kuli

    gero kofi • yeast chokali 1 • baking powder rabin • mai kofi hudu • kuli kuli • gishiri kadan • karkashi chokali uku • kanwa kadan
    • awa daya
    • mutum 7 yawan a
  • hadiza said lawan hadiza said lawan
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Chips na dankalin hausa

    dankalin hausa uku • mai kofi biyu • dandano daya • yaji chokali 1
    • minti talatim
    • mutum biyu
Duba wassu

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close