
Sharhi akan
Suya

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@ummuwalie mungode Allah ya biya ki mun dade muna jiran wannan girkin Mun gode sosai in sha Allah zaki ga ruwan cooksnap daga #sakkwatawa 😅😅😅

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ashe ma beda wuya, Naga wasu nacewasuya 2 ake mishi ko wani method ne daban sanna naga kin saka kwai amma babu a ingredient/ sinadarai kaman kwai nawa zansaka?

Walies Cuisine @ummuwalie
Eh method 2 ne Amma wannan masu sayarwa keyi kuma yahi Dadi da laushi. Inaga kuskure nayi akwai egg a ciki mahadan

Amina Sidi (Mrs) @AminaSidi123
@ummuwalie mun gode sosai da kika sa muna suya a cookpad, Insha Allah zamuyi cook snap idan munyi, har na tuna da secondary school 😋😋😋, jazakillahu Khairan

Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@AminaSidi123 gaskiya Nima har na tuna secondary school 😅 Allah Sarki. Suya😋😋😋

Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@ummuwalie 💃💃 Ashe ƴan ɗiyana zasu ci suya a gida, godiya mai tarin yawa 👍 sai Kinga cooksnap ɗin mu in sha Allah

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@ummuwalie ikon Allah 🤔aiko wataran zan gwada sakkwatawakuna da sunayen girkuna. Naji ance suya ina tunani naga nama Ashe da gari ne abin😂 oh ni Yar kauyen Adamawa🤦♀️ insha Allah zanyi trying Dan daga gani zatayi masifan dadi

Walies Cuisine @ummuwalie
Hhhhh Hausan sai mu Amma nuna muna gane nakowa, gaskia ki gwada akwai Dadi.

Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah yummy 😋😋ama nifa sai yaw nakeji suya na, nagan suya inace gashashe nama nai sai na ga gari rogo 😂😂😂😂

Fady SBT @cook_Fadila
Nima hka aunty Aisha, @Ayshat_Maduwa65 😀. Na dau new method na suya ne ya zama balls.

Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
Masha Allah sannu da kokari,mundade muna jiran recipe na a Cookpad.soon zaki ga cooksnap In sha Allah.

Firdausi Musah @Fydeeh44
@ummuwalie mun gde sosae,Allah ya qara baseera,saemun gwada insha Allah









