
Sharhi akan
Datun bula

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@Wasagu03 ban taba cin abinga ba idan nazo garinku zan dandane

Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@Wasagu03 sai da miyona suna zubo😭, gashi Banda ɓula nan kusa😂😂🥺😋🤤

hafsat wasagu @Wasagu03
@ummu_zara1 injin dae ynx kin samu bulan😅kima Aunty@Ayshat_Maduwa65 kuri😂

Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@Wasagu03 hmmm har ynz Kedai 🥺, ai da nayi zakiga cooksnap in Sha Allah

