Kayan aiki

  1. Bula
  2. Tarugu
  3. Albsa
  4. Dandano
  5. Daddawa
  6. Kuli
  7. Mai(Soyayye)
  8. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yayyanka bulan ki girmanda kikeso sae ki wanketa ki tsaneta cikin gwagwa idan ta tsane sae ki barbada mata farin maggi rabi da gishiri kadan ki motse ki barsu rufe

  2. 2

    Ki daka daddawa da kuli idan sukayi laushi sae ki kawo tarugunki kwara biyar ki kadasu ciki ki qara dakawa har su hade

  3. 3

    Sae ki zuba hadinki cikin bulanki ki zuba soyayyen mai kadan ki saka dandano da ruwa kadan sae ki motse

  4. 4

    Datun bula y hadu sae ciii

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

Similar Recipes