
Sharhi akan
Madaran waken soya

Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah gaskiya kiyi dabara, kuma yana taste kama madara gar?

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@YarMama wow wow wow mama ta burge sosai insha Allah zamu gwada. Kinji dadi naira biyar na anfani a garinku mu nan hamsin na baya aiki






