Sharhi akan

Madaran waken soya

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@YarMama wow wow wow mama ta burge sosai insha Allah zamu gwada. Kinji dadi naira biyar na anfani a garinku mu nan hamsin na baya aiki
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
@Ayshat_Maduwa65 kaiiiii ku ai manya ne. Kwandala ce kawai bama using