Sharhi akan

Burger

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Don Allaah ya ake yin Burger Bread In??
Assalamu alaikum
Maryam Sa'id
Maryam Sa'id @cook_16455702
Burger bread da milk bread duk kwabin iri daya nakeyi wanna kawai mulmulashi zakiyi yayi round bayan kinyi baking seki raba biyu. Zansa recipe shi soon inshallah