Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki yanka tomatoes da albasa slice ki yanka namanki saiki dauko burger bread dinki ki rabashi biyu ki jera tomato ki aza nama ki jera albasa da cucumber sai ki jera latas akai ki zuba mayonnaise saiki dauko dayen baren ki rufe dashi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Sa'id
Maryam Sa'id @cook_16455702
rannar
Sokoto
Am Maryam sa'id known as tastychop by Mrs abdoul an agriculturist, cooking is my hobby, baking is my true passion.i love and enjoy eating delicious I made.
Kara karantawa

sharhai (3)

Maryam Sa'id
Maryam Sa'id @cook_16455702
Burger bread da milk bread duk kwabin iri daya nakeyi wanna kawai mulmulashi zakiyi yayi round bayan kinyi baking seki raba biyu. Zansa recipe shi soon inshallah

Similar Recipes