Gyada soyayya gwangwanin madara daya • Kwai daya • Vanilla flavor • Sugar spoon daya da rabi • Baking powder (optional) • Madara spoon biyu • Flour spoon uku ko hudu • Man suya
Gyadar Miya Kofi 1 da rabi • Sukari rabin kofi • Filebo na saka kala • Madarar gari cokali 3 • Gishiri Dan kadan • Kwai guda • B/p • Fulawa yanda zata isa • Man suya