Kayan aiki

20mnt
Mutum 1 yawan a
  1. Gyada soyayya gwangwanin madara daya
  2. Kwai daya
  3. Vanilla flavor
  4. Sugar spoon daya da rabi
  5. Baking powder (optional)
  6. Madara spoon biyu
  7. Flour spoon uku ko hudu
  8. Man suya

Umarnin dafa abinci

20mnt
  1. 1

    Zaki zuba gyadar ki a rubber ko wani bowl 🍵 haka saiki fasa kwai a gefe ki kada shi kixuba sugar da flavor naki ki jujjuyawa saiki zuba Shi acikin gyadar ki jujjuyawa

  2. 2

    Bayan nan saiki zuba madara akai da baking powder kadan idan kina bukata saiki dauko flour kixuba ta akai ki jujjuyawa da kyau gyadar takama madarar da flour din

  3. 3

    Ki dora mai yayi zafi saiki dinga soyawa hartayi brown shikenan kingama 😋

  4. 4

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏🙏🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes